Jeremiah 49:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ragargaza Elam a gaban maƙiyansu, a gaban waɗanda suke neman ransu; zan kawo masifa a kansu, da zafin fushina,” in ji Ubangiji. “Zan runtume su da takobi sai na kawo ƙarshensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا مُتَنٜىٰنْ عٜىٰلَمْ سُڢِرْغِتَ أَغَبَنْ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نٜىٰمَنْ رَنْسُ؞ دَ ذَاڢِنْ ڢُشِنَ ذَنْ كَٰوُاْ مُسُ مَسِيڢَ، إِنْسَا عَبِيسُ دَ تَكُواْبِے حَرْ سَيْ أَنْكَوَرْدَسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa mutanen Elam su ji tsoron maƙiyansu waɗanda suke neman ransu. Da zafin fushina zan kawo musu masifa, In sa a runtume su da takobi, Har in ƙare su duka, Ni Ubangiji na faɗa.