Jeremiah 49:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Duk da haka zan maido da wadatar Elam a kwanaki masu zuwa,” in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ عَكْوَانَكِے مَاسُ ذُوَا، ذَنْمَيَرْ وَمُتَنٜىٰنْ عٜىٰلَمْ دَ أَلْبَرْكُنْسُ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma daga baya zan sa Elam kuma ta wadata. Ni Ubangiji na faɗa.”