Jeremiah 49:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku juya ku gudu, ku ษuya a cikin kogwanni masu zurfi, ku da kuke zama a Dedan, gama zan kawo masifa a kan Isuwa a lokacin da zan hukunta shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ู
ูุฐููููููู ุฏูููฐุฏูููุ ููุฌููููุงุ ููุบูุฏูุ ูููปููู ุนููููุงูุบููุงู! ุบูู
ูุง ุฐููู ูููฐููุงููู ุฐูุฑูููุฑู ุงููุณููู ู
ูุณฺููขูุ ุงูููููุงูููุซููู ุฏู ุฐููู ุญูููููุชูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mazaunan Dedan, ku juya, ku gudu, Ku ษuya cikin zurfafa, Gama zan kawo masifa a kan Isuwa A lokacin da zan hukunta shi,