Jeremiah 5:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ga abin Ubangiji Allah Maษaukaki yana cewa, โDomin mutanen sun yi waษannan maganganu, zan mai da maganata a bakinku wuta waษannan mutane kuwa su zama itacen da za tฤ ci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุงููููุฌู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ ยซููุง ูููู ุงููุฑูู
ูููุ ุชูููุฏูููููููฐ ุณููููู ุงููุฑููู ู
ูุบูููุฑู ููููุ ุบูุงุดูุ ุฐูููุณูุง ู
ูุบูููุงุชู ุนูุจูุงูููููู ุชูุฐูู
ู ููุชูุงุ ู
ูุชูููููฐููููู ูููู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ุงููุชูุงุซูููฐุ ุงููุชูุงุซูููฐูู ุฏู ููุชูุฑู ุฐูุงุชู ุซูููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Ubangiji Allah Mai Runduna ya ce, โDomin sun hurta wannan magana, Ga shi, zan sa maganata a bakinka ta zama wuta, Waษannan mutane kuwa su zama itace, Wutar za ta cinye su.