Jeremiah 5:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya gidan Israโila,โ in ji Ubangiji, โIna kawo alโumma daga nesa a kanku alโumma ce ta tun dฤ mai ฦarfin hali, mutane ne da ba ku san harshensu ba, waษanda ba za ku fahimci abin da suke faษa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุบูุงุดูุ ุงูููู ูููฐููุงู ู
ููู ููุชู ุงููููุนูู
ูู ุฏูุบู ููููฐุณูุยป ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซุงููููุนูู
ูู ุซูููฐ ููุฏูู ุชูุฏููููู
ูุ ุงููููุนูู
ูู ุซูููฐ ุชูุชููู ุฒูุงู
ูุงูููู ุฏูุงุ ุงููููุนูู
ููุฑู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุจูููุณููู ููุฑูููฐููุณูุจูุ ุจููููู ุฐูุงููุบูุงููููฐ ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐ ฺขูุทูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa ku mutanen Isra'ila, ga shi, ina kawo muku Wata al'umma daga nesa,โ in ji Ubangiji, โAl'umma ce mai ฦarfin hali ta tun zamanin dฤ. Al'umma wadda ba ku san harshenta ba, Ba za ku fahimci abin da suke faษa ba.