Jeremiah 5:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi tunani, โ€œWaษ—annan ne kawai matalauta; su wawaye ne, gama ba su san hanyar Ubangiji ba, ko abubuwan da Allahnsu yake bukata ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู†ูŽูŠู ุชูู†ูŽุงู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูŽู„ูŽูƒูŽุงูˆูŽุง ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽูˆูŽูŠู’ุŒ ู…ูŽุฑูŽุณูŽ ุณูŽู†ู ู†ูœู‰ูฐุž ุบูŽู…ูŽุง ุจูŽุณูุณูŽู†ู’ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ce, โ€œWaษ—annan mutane ba su da kirki, Ba su da hankali, Ba su san hanyar Ubangiji, Ko shari'ar Allahnsu ba.