Jeremiah 50:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi kuwwa a kanta a kowane gefe! Ta miฦa wuya, hasumiyarta ta fฤษi, katangarta sun rushe. Da yake wannan sakayya ce ta Ubangiji, ku ษauki fansa a kanta; yi mata yadda ta yi wa waษansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููููฐุชู ุฏู ุงููููู ููุงฺงู! ุชูุง ุทูุบู ุญูููููู ููููฐู
ููู ุณูููู
ูุ ุบูููููฐ ุบูููููฐููุชู ู
ูุงุณู ฺููู ุณฺูููขูุงุทูุ ุงููููุฑูุดูููฐ ููุชูููโุบูุฑูุชูุ ุบูู
ูุง ููููููู ุฑูุงู
ูููุซูููฐ ุชู ููููููููฐูู ุ ุนููู ุฑูุงู
ูููุงุ ุนููู ู
ูุชู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kewaye ta da kuwwar yaฦi! Ta ba da gari, Ginshiฦanta sun fฤษi. An rushe garunta, Gama wannan sakayya ce ta Ubangiji. Ku sฤka mata, ku yi mata kamar yadda ta yi.