Jeremiah 50:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma zan komo da Israโila zuwa wurin kiwonsa zai kuwa yi kiwo a Karmel da Bashan; zai ฦosar da marmarinsa a tuddan Efraim da Gileyad.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฐููู ุฏูุงููุงู ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ููุฑููู ูููููุงููุณูุ ุฐูุงุณููู ูููููุงู ุนูุจูุจูููู ุชูุฏููู ููุฑูู
ูููฐููุ ุณููู ูููููุงู ุนููููููููู ุจูุดูููุ ุนููููููููู ุชูุฏูููู ูู ุงฺููขูุฑูููู
ู ุฏู ูููููููู ุบูููููฐููุฏู ุฐูุงุณูุซู ุณฺูงููุงูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan komar da Isra'ila a makiyayarsa, zai yi kiwo a Karmel da Bashan. Zai sami biyan bukatarsa a tsaunukan Ifraimu da na Gileyad.