Jeremiah 50:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa yi shela ka kuma furta a cikin alโummai, ka tฤ da tuta ka kuma furta; kada ku ษoye kome, amma ku ce, โZa a ci Babilon da yaฦi; za a kunyata Bel, Marduk ya cika da tsoro. Siffofinta za su sha kunya gumakanta za su cika da tsoro.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซููุณูููุฑููู ุงููููุนูู
ููููุ ูููู ุดูููฐููุ ููุชูุงุฏู ุชููุชูุ ูููู ุดูููฐููุ ููุฏู ูููปููุงูููููฐ ูููู ุงููุจู ุนูู
ููุง ููุซูููฐุ โนุงููููุซู ุจูุงุจูููู ุฏู ููุงฺงูุ ุงูููู ููููููุชูุฑูุฏู ุงููููููโููุชู ุจูููฐููุ ุงูููู ุฑูุดูููฐ ุบูููููููุชู ู
ูููฐุฑููุงูุฏูููุ ุงูููู ููููููุชูุฑูุฏู ุบูู
ูููููุชูุ ุงููููููู
ู ุฑูุดูููฐ ุตฺูขูููุงฺูขูููุชู!โบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKu ba da labari ga sauran al'umma, ku yi shela, Ku ta da tuta, ku yi shela, Kada ku ษuya, amma ku ce, โAn ci Babila da yaฦi, An kunyatar da Bel, An kunyatar da siffofinta, Merodak ya rushe, Gumakanta kuma sun ragargaje!โ