Jeremiah 50:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dubi yadda aka karya aka kuma ragargaza gudumar dukan duniya! Dubi yadda Babilon ta zama kufai a cikin alโummai!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุจู ููุฏูู ุนููู ูููููุฑููู ุจูุงุจููููุ ุงููููููููุฑูุฏู ุบูุฏูู
ูุฑู ุฏู ุชูุจูุบู ุฏููููู ุฏููููููุง ุงููุฏูุง! ูููููููุฑูุชู ุชูุฐูู
ู ุงููุจููู ฺููุงูุฑููุงู ุบู ุณูููุฑููู ุงููููุนูู
ูููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga yadda aka karya gudumar dukan duniya! Ga yadda Babila ta zama abar ฦyama ga sauran al'umma!