Jeremiah 50:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kashe dukan โyan bijimanta bari su gangara zuwa mayanka! Kaitonsu! Gama ranansu ta zo, lokaci ya yi da za a hukunta su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูููููููููู ุฏููููู ฺ ููููููููฐูู ููุงฺงูููุชูุ ููู
ูุฑู ุจูุฌูู
ููู ุฏู ุนููู ุบูููโุบูุฑูุฑู ุฏูุณูู ููุฑููู ูููููู! ููููุชููุงููุณู! ุบูู
ูุง ุฑูุงููุฑูุณู ุชูุฐููุงูุ ุฑูุงููุฑู ุญูููููุซูููุณู ุชู ุงููุณููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kashe dukan bijimanta, a kai su mayanka! Kaitonsu, gama kwanansu ya ฦare, Lokacin hukuncinsu ya yi.