Jeremiah 50:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su tambayi hanyar zuwa Sihiyona su kuma juya fuskokinsu wajenta. Za su zo su haษ—a kansu ga Ubangiji a madawwamin alkawari da ba za a manta da shi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงุณู ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠู ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุณูู‡ููŠููˆุงู’ู†ูŽุŒ ุฐูŽุงุณู ุฌููˆูŠูŽุง ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ุณู ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ุž ุฐูŽุงุณูุฐููˆุงู’ ุณูู…ูŽู†ู‘ูœู‰ูฐูˆูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุซููƒูู†ู’ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุชูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุง ูˆูŽุฏู‘ูŽ ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ุชูŽูปูŽ ู…ูŽู†ู’ุชูŽุงูˆูŽุงุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su tambayi hanyar Sihiyona, sa'an nan su bi ta, suna cewa, โ€˜Bari mu haษ—a kanmu don mu yi madawwamin alkawari da Ubangiji, alkawari wanda ba za a manta da shi ba.โ€™