Jeremiah 51:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘ Ubangiji ya baratar da mu; zo mu tafi mu yi shelarsa a Sihiyona mu faɗa abin da Ubangiji Allahnmu ya yi.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ سُنْ تَادَ مُرْيَ سُنْثٜىٰ، «يَنْذُ يَهْوٜىٰهْ يَا ڢَطَا أَ ڢِيلِ مُو مَرَسَ لَيْڢِے نٜىٰ، ذُواْ مُيِ شٜىٰلَرْ أَيُّكَنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْمُ أَ سِهِيُواْنَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya baratar da mu a fili, Bari mu tafi mu yi shelar aikin Ubangiji Allahnmu a cikin Sihiyona.