Jeremiah 51:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su marasa amfani ne, abubuwan ba’a ne kawai; sa’ad da lokacin hukuncinsu ya kai, za su hallaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غُمَكَ أَبِنْ بَنْظَنٜىٰ، أَبُبُوَنْ بَعَنٜىٰ كَوَيْ؞ أَ لُواْكَثِنْ دَ ذَاعَ حُكُنْتَسُ، ذَاسُ هَلَّكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su marasa amfani ne, aikin ruɗarwa ne kawai, Za su lalace a lokacin da za a hukunta su.