Jeremiah 51:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kai ne kulkin yaƙina, kayan yaƙina, da kai ne na ragargaza ƙasashe, da kai ne na hallaka mulkoki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ، «بَابِيلَ، كٜىٰ غُدُمَ تَاوَثٜىٰ، كَايَنْ يَاڧِنَ، دَكٜىٰ نَڢَرْڢَسَ أَلْعُمَّنْ دُونِيَا، دَكٜىٰ نَهَلَّكَ مُلْكُواْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Kai ne guduma da kayan yaƙina, Da kai ne na farfasa ƙasashen duniya, Da kai ne na hallaka mulkoki.