Jeremiah 51:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kai ne na ragargaza makiyayi da garke, da kai ne na ragargaza manoma da dawakan noma, da kai ne na ragargaza masu mulki da shugabanni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููููฐ ฺููขูุฑฺูขูุณู ู
ููู ูููููุงู ุฏู ุบูุฑูููููฐููุณูุ ุฏูููููฐ ฺููขูุฑฺูขูุณู ู
ููููุงูู
ู ุฏู ุดูุงูููู ูููุงูู
ูููุณูุ ุฏูููููฐ ฺููขูุฑฺูขูุณู ฺ ููู
ููููุงููู ุฏู ุฏูุชููุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kai ne na kakkarya makiyayi da garkensa, Da kai ne na kakkarya manoma da dawakan nomansa, Da kai ne na kakkarya masu mulki da shugabanni.โ