Jeremiah 51:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari abin da aka yi wa jikinmu yฤ kasance a bisa Babilon,โ in ji mazaunan Sihiyona. โBari jininmu yฤ kasance a kan waษanda suke zama a Babilon,โ in ji Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ู
ูุฐููููููู ุณููููููุงููู ุณูุซูููฐุ ยซ ุงูููููู ููุณูุง ูปูุฑูููุฑู ุฏู ุจูุงุจูููู ุชููู ู
ููู ุฏู ุธูุฑูููุงุชู ุชููููุงูู
ู ุนูููููุชู!ยป ุจูุฑู ููู
ู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุณูุซูููฐุ ยซ ุงูููููู ููุณูุง ุงููููุญููููู ุฌูููููู
ู ูููููุงูู
ู ุนููููู ู
ูุฐููููููู ููููุฏููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari mutanen Sihiyona su ce, โAllah ya sa muguntar da mutanen Babila suka yi mana ta koma kansu!โ Bari kuma mutanen Urushalima su ce, โAllah ya sa hakkin jininmu ya koma kan Kaldiyawa!โ