Jeremiah 51:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ga abin da Ubangiji ya ce, “Duba, zan tsaya muku, zan ɗaukar muku fansa, zan sa tekunta kafe in kuma sa maɓulɓulanta su ƙafe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «حَڧِيڧَ، ذَنْ ڟَيَ مُكُ، إِنْ رَامَ مُكُ، ذَنْسَا تٜىٰكُنْ بَابِيلَ تَبُوشٜىٰ، ذَنْسَا مَٻُٻُّغَرْ ضُوَنْتَ سُشَنْيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Zan tsaya muku, Zan ɗaukar muku fansa, Zan sa tekunsu da maɓuɓɓugarsu su ƙafe.