Jeremiah 51:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Zan sauko da su kamar tumaki zuwa mayanka, kamar raguna da bunsurai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ غَنْ‌غَرَرْ دَسُو وُرِنْ يَنْكَ كَمَرْ یَنْ رَغُنَ دَ رَغُنَ دَ بُنْسُرَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan kai su mayanka kamar 'yan raguna, da raguna, da bunsurai.