Jeremiah 51:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yadda za a ci Sheshak, taƙamar duniya duka za tă daina! Babilon za tă zama abar ƙyama a cikin al’ummai!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُوبَ يَدَّ عَكَثِ بَابِيلَ دَ يَاڧِ، بَابِيلَ، أَبِنْ تَاڧَمَ غَ دُونِيَا دُكَ! أَنْ ڨُوثٜىٰ بَابِيلَ، تَذَمَ أَبِنْ ڟُواْرُواْ غَ سَوْرَنْ أَلْعُمَّيْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“An ci Babila, Ita wadda duniya duka take yabo an cinye ta da yaƙi, Ta zama abar ƙyama ga sauran al'umma!