Jeremiah 51:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan hukunta Bel a Babilon, in sa ya yi aman abin da ya haɗiye. Ƙasashe ba za su ƙara bumbuntowa wurinsa ba. Katangan Babilon kuwa za tă rushe!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْحُكُنْتَ بٜىٰلْ اللَّهْ‌نْ بَابِيلَ، ذَنْسَا بٜىٰلْ يَيِ أَمَنْ أَبِنْدَ يَهَطِيٜىٰ؞ أَلْعُمَّيْ بَذَاسُ سَاكٜىٰ غُدُ ذُوَا وُرِنْسَبَ؞ عِ، بَابُ شَكَّ كَتَنْ‌غَرْ بَابِيلَ ذَاتَ رُشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan hukunta Bel, gunkin Babila, Zan sa ya yi aman abin da ya haɗiye, Ƙasashen duniya ba za su ƙara bumbuntowa wurinsa ba. Garun Babila ya rushe!”