Jeremiah 51:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku fito daga cikinta, jama’ata! Ku tsere da ranku! Ku tsere daga zafin fushin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كُو مُتَنٜىٰنَ، كُڢِتَ دَغَ ثِكِنْ بَابِيلَ! كُواْوَ يَيِ غُدُنْ ڟِيرَرْ دَ رَنْسَ، كُغُدُ دَغَ ذَاڢِنْ ڢُشِنْ يَهْوٜىٰهْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku fito daga cikinta, ya jama'ata, Kowa ya tsere da ransa daga zafin fushin Ubangiji.