Jeremiah 51:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Babilon za tă fāɗi saboda kisassun mutanen Isra’ila, kamar dai yadda kisassu dukan duniya suka fāɗi saboda Babilon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِ، بَابِيلَ ذَاتَ ڢَاطِ، سَبُواْدَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنْدَ تَكَشٜىٰ، يَدَّ دُكَنْ وَطَنْدَ عَكَ كَشٜىٰ عَدُونِيَا، سُكَ ڢَاطِ تَوُرِنْ بَابِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Babila za ta fāɗi, Saboda mutanen Isra'ila da dukan mutanen duniya waɗanda ta kashe.