Jeremiah 51:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da zan hukunta gumakanta, da kuma a dukan ƙasarta waɗanda aka yi wa rauni, za su yi nishi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«حَڧِيڧَ، ݣُونَكِے سُنَ ذُوَا عِنْدَ ذَنْ حُكُنْتَ غُمَكَنْ بَابِيلَ، كُواْعِنَ عَڧَسَرْتَ كُمَ مَاسُ رَوْنِ ذَاسُيِ نِيشِ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Domin haka kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “Sa'ad da zan hukunta gumakan Babila, da dukan ƙasarta, Waɗanda aka yi wa rauni, za su yi nishi.