Jeremiah 51:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu gudu daga cikin Babilon! Bari kowa yฤ ceci ransa! Kada a hallaka saboda zunubanta. Gama lokaci ne don ramuwar Ubangiji, zai sฤka mata bisa ga alhakinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุบูุฏู ุฏูุบู ุซููููู ุจูุงุจููููุ ูููุงููู ูููู ุบูุฏููู ฺููุฑูุฑู ุฏู ุฑูููุณู! ููุฏู ุงูู ููููููุงูู ุซููููู ุญูููููุซููู ฺููููขููู ุจูุงุจูููู! ุบูู
ูุง ูููุงูููุซูููููู ููููฐ ุฏู ููููููููฐูู ุฐูููุณูุงูู ู
ูุชูุ ุฐููู ูู ุฑูุงู
ูููุง ุนูููููุชู ุจูุณูุบู ุงูููููููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku gudu daga cikin Babila, Bari kowa ya ceci ransa, Kada a hallaka ku tare da ita, Gama a wannan lokaci Ubangiji zai sฤka mata, Zai sฤka mata bisa ga alhakinta.