Jeremiah 51:63 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ka gama karanta wannan littafi, sai ka ɗaura wa littafin dutse, sa’an nan ka jefar da shi tsakiyar Kogin Yuferites.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ كَڧَارٜىٰ كَرَنْتَ نَطَطّٜىٰنْ لِتَّڢِنْ، سَيْ كَطَوْرَ مَسَ دُوڟٜىٰ، كَجٜىٰڢَرْ دَشِ ثِكِنْ كُواْغِنْ يُڢِرٜىٰتِسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka gama karanta wannan littafi, sai ka ɗaura wa littafin dutse, sa'an nan ka jefar da shi tsakiyar Kogin Yufiretis.