Jeremiah 52:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tsawon kowane ginshiƙi kamu goma sha takwas ne, kewayensa kuwa kamu goma sha biyu ne, kaurinsa kuma huɗu ne. Kowannensu yana da rami a ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ غِنْشِڧِ كُوَ ڟَيِنْسَ ڧَڢَا عَشِرِنْ دَ بَݣَويْ نٜىٰ، إِغِيَ مَيْ ڧَڢَا غُواْمَشَا تَݣُوسْ نٜىٰ ذَيْ كٜىٰوَيٜىٰ كُواْوَنّٜىٰنْسُ؞ كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَنَدَ رَامِ عَثِكِ، كَوْرِنْ جِكِنْسُ كُمَ إِنْثِ عُكُنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsawon kowane ginshiƙi kamu goma sha takwas ne, kewayensa kuwa kamu goma sha biyu ne, kaurinsa kuma taƙi huɗu ne. Kowannensu yana da rami a ciki.