Jeremiah 52:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai siffofin rumman tasa’in da shida da ake gani a gefen. Dukan siffofin rumman da suke a kan ragar kewaye, guda ɗari ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ صِڢُّواْڢِنْ رُمَّنْ ثَسَعِنْ دَ شِدَ كٜىٰوَيٜىٰ دَ كَوُنَنْ غِنْشِڧَنْ؞ دُكَنْ صِڢُّواْڢِنْ یَیَنْ رُمَّنْ دَسُكٜىٰ عَكَنْ ذَانِ ذَانِنْ رَاغَرْ سَرْڧَرْ غُدَا طَرِے نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai siffofin rumman tasa'in da shida da ake gani a gyaffan. Dukan siffofin rumman da suke a kan ragar kewaye, guda ɗari ne.