Jeremiah 52:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga cikin birnin kuma ya ɗauki shugaban sojojin, da mutum bakwai ’yan majalisar sarki, da magatakardan shugaban sojojin wanda yakan tara sojojin ƙasar, da mutane sittin na ƙasar, waɗanda aka same su a birnin, ya tafi da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ بِرْنِنْ يَطَوْكِ وَنِ بَبَّنْ شُوغَبَنْ سُواْجُواْجِ دَ مُتُمْ بَݣَويْ مَاسُ بَا سَرْكِے شَوَرَا، وَطَنْدَ عَكَ سَامٜىٰسُ عَثِكِنْ بِرْنِنْ؞ يَكُمَ طَوْكِ شُوغَبَنْ سُواْجُواْجِ مَيْ تَتَّارَ سُواْجُواْجِنْ عَڧَسَرْدَ مَنْيَنْ مُتَنٜىٰ سِتِّنْ دَ عَكَ سَامٜىٰسُ عَثِكِنْ بِرْنِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin birnin kuma ya ɗauki shugaban sojojin, da mutum bakwai 'yan majalisar sarki, da magatakardan shugaban sojojin wanda yakan tara sojojin ƙasar, da mutane sittin na ƙasar, waɗanda aka same su a birnin, ya tafi da su.