Jeremiah 52:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Babilon kuwa ya kashe su a Ribla a ƙasar Hamat. Haka aka tafi da mutanen Yahuda bautar talala, daga ƙasarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِنْ بَابِيلَ يَكَشٜىٰسُ أَنَنْ رِبْلَ ثِكِنْ يَنْكِنْ هَمَتْ؞ تَهَكَنٜىٰ عَكَ ڢِتَرْدَ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَغَ ڧَسَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Babila kuwa ya kashe su a Ribla a ƙasar Hamat. Haka aka tafi da mutanen Yahuza bautar talala.