Jeremiah 52:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ewil-Merodak ya nuna wa Yehohiyacin alheri, ya ba shi matsayi na daraja fiye da waɗansu sarakunan da aka kai su bautar talala a Babilon tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے عٜىٰبِلْمٜىٰرُواْدَكْ يَيِ مَسَ مَغَنَرْ أَلْحٜىٰرِ، يَبَا شِ مَڟَيِ ڢِيٜىٰدَ سَوْرَنْ سَرَاكُنَنْ دَسُكٜىٰ أَ حَنُّنْسَ عَ بَابِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ewil-merodak ya nuna wa Yekoniya alheri, ya ba shi matsayi na daraja fiye da waɗansu sarakunan da aka kai su bautar talala a Babila tare da shi.