Jeremiah 52:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An kewaye birnin da yaƙi har shekara ta goma sha ɗaya ta mulkin Zedekiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِرْنِنْ يَكَسَنْثٜىٰ حَكَ دَ سُواْجُواْجِ عَكٜىٰوَيٜىٰ دُواْمِنْ يَاڧِ حَرْ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا طَيَ تَمُلْكٍ سَرْكِے صَدِڧِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kewaye birnin da yaƙi har shekara ta goma sha ɗaya ta mulkin Zadakiya.