Jeremiah 6:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga wa zan yi magana in kuma gargaษ—ar? Wa zai saurare ni? Kunnuwansu sun toshe don kada su ji. Maganar Ubangiji ta zama abin zargi a gare su; ba sa jin daษ—inta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽ ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุŸ ูˆูŽ ุฐูŽู†ู’ ุบูŽุฑู’ุบูŽุทูœู‰ูฐุดู ุญูŽุฑู’ ูŠูŽุฌูุŸ ุบูŽุงุดูุŒ ูƒูู†ู‘ููˆูŽู†ู’ุณู ุณูู†ู’ ุชููˆุงู’ุดูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุฐูŽุงุณู ุนููŠูŽ ุฌูุจูŽุž ุบูŽุงุดูุŒ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู”ูŽูˆูŽุฌูœู‰ูฐู†ู’ุณู ุชูŽุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฐูŽุงุบูุŒ ุจูŽ ุชูŽุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ู…ูŽุฑู’ู…ูŽุฑูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da wa zan yi magana don in faษ—akar da shi, don su ji? Ga shi, kunnuwansu a toshe suke, su ji, Ga shi, maganar Ubangiji kuwa ta zama abin ba'a a gare su, Ba su marmarinta.