Jeremiah 6:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya mutanena, ku sanya tufafin makoki ku yi birgima a toka; ku yi kuka mai zafi irin wanda akan yi wa ษa tilo, gama nan da nan mai hallakarwa zai auko mana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ ยซููุง ููููฐ ุฐููุซูููุงุชูุ ุฌูู
ูุนูุชูุ ููุณูุง ุฑููุบููููู ููููู ุจฺูงููู ุซูููุ ูููู ุจูุฑูุบูู
ู ุซููููู ุชููุงูููุ ูููู ู
ููููุงููู ู
ููู ุฐูุงฺขูุ ุงููุฑููู ุฏู ุนููููููู ููุทู ุทููู ุชูููุ ุบูู
ูุง ุจูุง ููุงุจูุฑู ู
ููู ูููููููุฑููู ุฐููู ูปูููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa mutanena, ku sa tufafin makoki, Ku yi birgima cikin toka, Ku yi makoki mai zafi irin wanda akan yi wa ษa tilo, Gama mai hallakarwa zai auko mana nan da nan.โ