Jeremiah 6:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Makiyaya da garkunansu za su taso mata; za su kafa tentunansu kewaye da ita, kowanne yana lura da sashensa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ู
ูููููุงูู ุฏู ุบูุฑูููููููุณูุ ุณูุฑูุงูููู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ุฐูุงุณูุฐููุงู ููุฑูููููุ ุฐูุงุณู ฺูููููขู ุชูููฐููุชูููููุณู ููููฐููููููฐ ุฏูููููฐุ ูููุงููู ุฏู ุณูุงุดูููฐูู ูููููุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Makiyaya da garkunansu za su zo wurinki, Za su kafa alfarwansu kewaye da ke, Kowa zai yi kiwo a makiyayarki.