Jeremiah 6:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ki ji gargaษi, ya Urushalima, ko kuwa in juya daga gare ki in mai da ฦasarki kufai don kada wani ya zauna a cikinta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ู
ูุชูููููฐูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุฌู ุบูุฑูุบูุทููููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุงููููุฌููููุง ุฏูุบู ุบูุฑูููฐูู ุณูุจููุงูุฏู ฺจูู
ูุฑูููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุงููููู
ูููุดูููฐูู ฺููขูููุ ฺงูุณูุฑูุฏู ุจูุงุจู ูููุงููู ุนูุซูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ji faษaka, ya ku mutanen Urushalima, Don kada a raba ni da ku, Don kada in maishe ku kufai, ฦasar da ba mazauna ciki.โ