Jeremiah 7:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saโan nan ku zo ku tsaya a gabana a wannan gida, wanda ake kira da Sunana, kuna cewa, โAn cece mu,โ mun dace mu aikata waษannan abubuwa banฦyama?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ููููููู ุฐูุงููุฐููุงู ฺููููู ุงููุบูุจููู ุงููููููููู ููููููููุ ุจูุง ุงููู
ฺูขูุงูู ููุดูุบู ุบูุฏููู ุฏู ุนูููููฐ ููุฑูุง ุฏู ุณูููููู ููุซูููฐุ โนุงูููู ูููปูุชูุฑู ุฏูู
ูู!โบ ุณูุนููู ูููููุงูู
ู ูููู ุซููุบูุจูุฏู ูููู ุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุจููู ฺจูู
ูุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ku zo ku tsaya a gabana a wannan Haikali, wanda ake kira da sunana, ku ce, โAn cece mu,โ don kawai ku ci gaba da yin dukan waษannan abubuwan banฦyama?