Jeremiah 7:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan gidan da ake kira da Sunana ya zama kogon ’yan fashi ne a gare ku? Amma ina kallo! In ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَغَنِنْكُ، وَنَّنْ غِدَنْ دَ عَكٜىٰ كِرَا دَ سُونَنَ يَذَمَ وُرِنْ ٻُيَنْ یَنْ ڢَشِنٜىٰ؟ غَاشِ، نِے دَكَيْنَ إِنَغَنِ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan Haikali wanda ake kira da sunana ya zama kogon mafasa a idanunku. Ga shi, ni da kaina na gani.’ ” in ji Ubangiji.