Jeremiah 7:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda kuke yin dukan waษ—annan abubuwa, in ji Ubangiji, na yi muku magana sau da sau, amma ba ku ji ba; na kira ku, amma ba ku amsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูŠู ุชูŽู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽูƒููˆ ุนูŽูƒูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽูŠู’ุŒ ุจูŽูƒูุฌูู†ูุจูŽุž ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูƒูู…ูŽ ู†ูŽูŠููƒูุฑูŽุงุŒ ุจูŽูƒู ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽุจูŽุž ุชูู†ู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu kuwa saboda kun aikata waษ—annan al'amura, sa'ad da na yi ta yi muku magana, amma ba ku kasa kunne ba, sa'ad da na kira ku, ba ku amsa ba,