Jeremiah 7:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ka gani abin da suke yi a biranen Yahuda da kuma a titunan Urushalima?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَكَغَ أَبِنْدَ سُكٜىٰيِ أَغَرُضُوً يَهُودَ دَ تِيتُنَنْ عُرُوشَلِيمَ بَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ka ga abin da suke yi a biranen Yahuza da titunan Urushalima ba?