Jeremiah 7:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa tsaya a ฦofar gidan Ubangiji, a can kuwa ka yi shelar wannan saฦo. โโโKu ji maganar Ubangiji, dukanku mutanen Yahuda waษanda suke shiga ta waษannan ฦofofi don yin sujada ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ู
ูุณู ฺููููู ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ ููุณูููุฑูุฏู ููููููู ุณฺูงููุงูุ ููุซูููฐุ ยซููุฌู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ููุง ููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏูููุ ู
ูุงุณู ุดูุบู ุชฺูงููุงฺูขูุฑู ูููู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุณูุฌููุฏู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKa tafi ka tsaya a ฦofar Haikalin Ubangiji, ka yi shelar wannan magana, ka ce, su kasa kunne ga maganar Ubangiji, dukansu mutanen Yahuza, su da suke shiga ta ฦofofin nan don su yi wa Ubangiji sujada!