Jeremiah 7:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila yana cewa ci gaba, ku ƙara hadayun ƙonawarku da sauran sadakoki ku kuma yi ta cin naman!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ «يَا كُو جَمَعَتَ، بِسَغَ دُواْكَا، أَݣَويْ هَدَايُ نَڧُواْنَاوَا وَطَنْدَ دَا مَا ذَاكُڧُواْنَ، عَمَّا يَنْذُ سَيْ كُهَطَ دَ سَوْرَنْ هَدَايُنْ دَ ذَاكُ عِيَثِ، كُثِنْيٜىٰ دُكَ؞ نِے بَذَنْ كَرْٻَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, “Ku ba da hadayunku na ƙonawa da na sadakarku, ku ci naman.