Jeremiah 7:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama sa’ad da na fitar da kakanninku daga Masar na kuma yi musu magana, ban ba su dokoki kawai game da hadayun ƙonawa da sadakoki ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَ رَانَرْدَ نَڢِتَرْدَ كَاكَنِّنْكُ دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ، بَنْ يِمُسُ مَغَنَ كُواْ إِنْبَاسُ عُمَرْنِ غَمٜىٰدَ هَدَايُ نَڧُواْنَاوَا دَ سَوْرَنْ هَدَايُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar da na fito da kakanninku daga ƙasar Masar, ban yi magana da su, ko na umarce su, a kan hadayun ƙonawa da na sadaka ba.