Jeremiah 7:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga lokacin da kakanninku suka bar Masar har yă zuwa yau, kullum na yi ta aikan bayina annabawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَغَ رَانَرْ دَ كَاكَنِّنْكُ سُكَ ڢِتَ دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ حَرْ ذُوَا يَوْ، كُلُّمْ نَيِتَ عَيْكَ مُسُ دَ مَاسُ حِدِمَتَ أَنَّبَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun daga ran da kakanninku suka fito ƙasar Masar, har zuwa yau na yi ta aika musu da dukan bayina annabawa kowace rana.