Jeremiah 7:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su saurare ni ba, ba su kula ba. Sai suka taurare zukatansu suka aikata mugun abu fiye da na kakanninsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููููู ุจูุณูุฌููู ุจูุ ุจูุณู ููู
ู ููุณู ูููููููฐุจูุ ุนูู
ููุง ุณููู ุชูููุฑูุฑูููฐ ููููุณูุ ุญูุฑู ู
ูุง ุณููู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ฺขูููููฐุฏู ููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka ba su saurare ni ba, ba su kula su ji ba, sai suka taurare zukatansu suka aikata mugun abu fiye da na kakanninsu.