Jeremiah 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allahna Isra’ila, yana cewa ku gyara hanyoyinku da ayyukanku, zan kuwa bar ku ku zauna a wannan wuri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِنِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، كُڠَرَ هَنْيُواْيِنْ رَايُوَرْكُ دَ أَيُّكَنْكُ، ذَنْ كُوَ بَرْكُ كُذَوْنَ أَوَنَّنْ وُرِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Ku gyara hanyoyinku da ayyukanku, ni kuwa zan ƙyale ku, ku zauna a wannan wuri.