Jeremiah 7:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโMutanen Yahuda sun yi mugunta a gabana, in ji Ubangiji. Sun kafa gumakansu masu banฦyama a gidan da ake kira da Sunana suka ฦazantar da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุจูุงุดูููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุณููู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูููุ ุณููู ฺูููููขู ุบูู
ูููููุณู ู
ูุงุณู ฺงูุธูููุชูุง ุนูุซููููู ุบูุฏููู ุฏู ุนูููููฐ ููุฑูุง ุฏู ุณููููููุ ุณููู ูููู ฺงูุธูููุชูุฑูุฏู ุบูุฏูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni Ubangiji, na faษa, cewa mutanen Yahuza sun yi mugun abu a gabana. Suna ajiye gumakansu a Haikalina, sun ฦazantar da shi.