Jeremiah 7:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan gawawwakin wannan mutane za su zama abinci ga tsuntsayen sama da kuma namun jeji, ba za a kuwa sami wani da zai kore su ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูููููููููู ู
ูุชูููููฐููููู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ุนูุจูููุซููู ฺฺููููููููฐูู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ู ุฏู ููููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌู ุนฺูงูุณูุงุ ุญูุฑู ุจูุฐูุงุนู ุณูุงู
ู ููููุฏู ุฐููู ูููุงูุฑูููฐุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gawawwakin mutanen nan za su zama abincin tsuntsaye da na namomin jeji, ba wanda zai kore su.