Jeremiah 7:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In dai kuka canja hanyoyinku da ayyukanku kuma kuna aikata adalci da junanku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَنْ كِيَايٜىٰكُ عِدَنْ كُنْ ڠَرَ هَنْيُواْيِنْ رَايُوَرْكُ دَ أَيُّكَنْكُ، عِدَنْ كُمَ دَ غَسْكٜىٰ كُنْ عَيْكَتَ أَدَلْثِے غَ جُونَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘Idan dai kun gyara hanyoyinku, da ayyukanku bisa kan gaskiya, idan da gaskiya kuke aikata adalci ga junanku,