Jeremiah 8:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Dan ana jin tirjin dawakan abokin gฤba; da jin haniniyar ingarmunsu dukan ฦasar ta girgiza. Sun zo su cinye ฦasar da kome da yake cikinta, birni da dukan mazaunanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ู
ููููููู ุฏููููููู ููุงฺงูููุณูุ ุงููููุฌู ุฏูุบู ูููููููู ุฏูููุ ุฏูุฌููู ููููููู ู
ููููููู ุฏูููููููุณูุ ุฏููููู ฺงูุณูุฑู ุชูุบูุฑูุบูุธูุ ุณููู ุฐููุงู ุณูุซูููููููฐ ฺงูุณูุฑู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุซูููููุชูุ ุณูููู
ู ุซูููููููฐ ุจูุฑููููู ุฏู ุฏููููู ู
ูุฐูููููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Dan, an ji firjin dawakai. Dakan ฦasar ta girgiza saboda haniniyar ingarmunsu. Sun zo su cinye ฦasar duk da abin da suke cikinta, Wato da birnin da mazauna cikinsa.โ